Bakonmu A Yau
Abubakar Abdullahi mai ritaya kan zanga-zangar tsoffin 'yan sandan Najeriya
- Author: Vários
- Narrator: Vários
- Publisher: Podcast
- Duration: 0:03:37
- More information
Informações:
Synopsis
A ranar Litinin ne tsofaffin 'Yan Sandan Najeriya da suka yi ritaya suka gudanar da zanga-zanga a biranen ƙasar da kuma Abuja, saboda gabatar da ƙorafi akan yadda ake biyan su fansho da kuma neman fitar da su daga tsarin da ake amfani da shi yanzu haka. Bayan kammala zanga zangar, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da CSP Abubakar Abdullahi dashe mai ritaya, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana a kai. Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.