Bakonmu A Yau

Farfesa Abba Gambo kan barazanar yunwa da mutane sama da miliyan 3 ke fuskanta

Informações:

Synopsis

Ƙungiyar agaji ta ICRC ta bayyana cewar akwai yiwuwar fuskantar matsalar yunwa a arewa maso gabashin Najeriya sakamakon tashin hankalin da ya tilastawa manoma ƙauracewa gonakin su. Latsa alamar sauti domin sauraren tattaunawar Bashir Ibrahim Idris da Farfesa Abba Gambo...